Tehran (IQNA) Bangarori daban-daban a duniya na ci gaba da mayar da martani dangane da kisan da Isra’ila ta yi wa fitacciyar ‘yar jarida a Palestine Shireen Abu Akleh a jiya Laraba.
Lambar Labari: 3487283 Ranar Watsawa : 2022/05/12
Gwamnatin yahudawan Isra’ila ta sanar da cewa an kai wa wani katafaren jirginta na ruwa hari a cikin tekun India.
Lambar Labari: 3486074 Ranar Watsawa : 2021/07/04
Tehran (IQNA) ‘yan sandan Canada sun fara gudanar da bincike kan kisan da aka yi wa wani musulmi a cikin masallaci a kasar.
Lambar Labari: 3485182 Ranar Watsawa : 2020/09/13
Tehran (IQNA) ana cece ku ce a shafukan zumunta akan shirin gwamanati na rusa wani wurin tarihi a birnin Alkahira domin gina gada.
Lambar Labari: 3485036 Ranar Watsawa : 2020/07/30